Dataset Viewer (First 5GB)
Auto-converted to Parquet
audio
audioduration (s)
0.6
13
speaker_id
stringlengths
5
5
text
stringlengths
2
167
language
stringclasses
1 value
gender
stringclasses
2 values
age_range
stringclasses
3 values
phase
stringclasses
2 values
VR9MU
Tatsuniya'n addini ne kowai za ku kalla a'gidan nan.
hausa
female
18-29
phase 1
MG6A8
Mutanan gidan mu sun fi jin daɗin sufuri da jirgin ƙasa.
hausa
male
18-29
phase 2
0S58T
Soyaya ta yana gizo bai shahara sosai ba a Arewacin Najeriya
hausa
male
18-29
phase 2
OR2P0
Mataimaki kansila shine shugaban jami'a.
hausa
male
18-29
phase 1
7INXT
Ali zai koya masa.
hausa
female
30-over
phase 2
7INXT
Ba a samun dafaffiyar gurjiya da rani.
hausa
female
30-over
phase 2
4CE1M
Ya rasa kuɗaɗe masu yawa a hannun ƴan damfara na yanar-gizo.
hausa
female
18-29
phase 1
7185T
Sojoji gida nawa ne muke da sa a Najeriya?
hausa
male
6-17
phase 1
AQ87U
Jauro zo nan ka saya min naman maciji!
hausa
male
30-over
phase 2
UT6UX
Ana kiran wurin aikin wanzami da shagon aski
hausa
male
18-29
phase 2
O0456
A ɓangaren maza kuma suna son yara.
hausa
female
18-29
phase 2
006KX
Me za ku sha?
hausa
male
18-29
phase 1
1FSR5
Su waye suka halarci bikin naɗin sarautan?
hausa
male
18-29
phase 1
P7GRF
Ana zargin matar nan da lefin kisan kai
hausa
female
18-29
phase 1
C3W5O
Zaben gwamna wata mai zuwa .
hausa
female
6-17
phase 1
6N67R
Bean cake wani abun ciye-ciye ne na gida da aka fi sayar da shi a Najeriya.
hausa
female
30-over
phase 2
5QC3E
Kamfanin NNPC su ke sarrafa man fetur a Najeriya.
hausa
male
6-17
phase 1
VAM79
Za a canja kaftin na jirgin mu gobe
hausa
female
18-29
phase 1
BEMLU
Manya suna iya sasanta yara idan suna faɗa.
hausa
male
18-29
phase 1
QYBLM
Ana amfani da silifas ne wajen shiga banɗakin wanka.
hausa
female
18-29
phase 1
NOB9E
Dorinar ruwa tana yawan zama a cikin ruwa.
hausa
male
18-29
phase 1
KKFFH
Jiya sani baya nan lokacin da Ibrahim yake bada tatsuniya
hausa
male
18-29
phase 2
73UN5
Zai shiga gasar ninkaya ta kasa
hausa
male
18-29
phase 1
FDAX0
Yaushe za a wanke maka ciwon?
hausa
male
18-29
phase 2
BDJ65
Jafaru zai ci zarafin Rabi.
hausa
female
18-29
phase 2
A577X
Ana buzu da fatar rago
hausa
male
30-over
phase 1
92IRM
noman kifi ma ana bashi muhimmanci
hausa
female
30-over
phase 2
YM28C
Sababbin kayan sawa aka bai wa 'yansanda jiya.
hausa
male
18-29
phase 1
LAZOW
Leburori na da ƙuzari
hausa
female
30-over
phase 1
6P3CR
Kwalejin Ilmi taba da sashe-sashe na horar da dalibai akan fannoni masu dimbin yawa, sannan akwai kuma sashen horar da tsagwaron kwarewar koyarwa da kuma falsafar ilmi
hausa
female
30-over
phase 2
KKFFH
Wane kala ne kalar kayanku na ofis?
hausa
male
18-29
phase 2
5GQC1
Ta haifa enbiyu.
hausa
female
6-17
phase 1
08F8Q
Masun tsaro na tabatar da tsiran masun aiki da kostomomin babban shagunan.
hausa
male
18-29
phase 2
E4J10
Iro ya girma a gidan marayu ne.
hausa
female
30-over
phase 2
EX3HO
Rashidat za ta wakilci makarantar firamare a gasar muhawara a gobe
hausa
male
18-29
phase 2
F624Z
Yaushe za ku je siyan lemu?
hausa
male
30-over
phase 2
4R85R
Ba na cin sweet cone saboda zaki ya yi yawa.
hausa
female
18-29
phase 1
GKNOH
Akwai sashe daban daban a gidan radiyo
hausa
female
30-over
phase 2
TGW1H
Ɗalibai suna haɗe kansu ne bisa ra'ayi iri ɗaya.
hausa
female
18-29
phase 1
530TA
Wani lokaci rashin fahimtar juna a hira na janyo faɗa.
hausa
male
30-over
phase 1
3SFN5
e zuwa anjima zamuje ta'aziyar
hausa
male
30-over
phase 2
NPXO5
An kafa gidan rediyon na farko a Najeriya a shekara ta alif ɗari tara da talatin da biyu.
hausa
female
30-over
phase 2
JHYIE
akwatin kwaliyan yanada nawyi
hausa
male
18-29
phase 1
0JJF1
Mutane na sauraron labarai a rediyo.
hausa
female
18-29
phase 1
JPKQ0
Nuna girmamawa ga mahaifiyarka,sha ta haife ka.
hausa
male
18-29
phase 2
UT6UX
E, Audu ne zai wanke kwano.
hausa
male
18-29
phase 2
GE0MV
Akwai harshen Yoruba a Nijeriya.
hausa
male
18-29
phase 1
08F8Q
Diesel na Inverter ya gama.
hausa
male
18-29
phase 2
AQ87U
Yara suna shiga shagon.
hausa
male
30-over
phase 2
JHUHG
Na siyo kwalin a naira dubu bakwai da ɗari biyu.
hausa
male
18-29
phase 1
SFUVM
Khadijah ɗaukomin agogo a akan teburi
hausa
male
18-29
phase 1
OAQ06
Kina da wajan ajjiye littattafai?
hausa
female
18-29
phase 1
QZS7J
Gidajen da aka yi da laka yawanci sun fi sanyi idan yanayin zafi yazo
hausa
female
18-29
phase 2
9G3CD
Mai karɓar kuɗi ya duba kayan abinci.
hausa
female
30-over
phase 1
LKNMT
E, ana siyar da gwaza a gefen hanya.
hausa
female
18-29
phase 1
MG6A8
A'a, bana barin sa ya tuka.
hausa
male
18-29
phase 2
GKNOH
Fentin ya dafe
hausa
female
30-over
phase 2
U751U
Je ka kai mai siminti!
hausa
male
30-over
phase 1
05VWN
An ɗaga ranar cin Doya zuwa shekara mai zuwa.
hausa
female
18-29
phase 1
KX3XX
Mundayen ƙuƙumi ne masu launin zinari.
hausa
female
18-29
phase 1
ADD06
Mata masu ciki sukan fuskanci tashin zuciya.
hausa
male
6-17
phase 1
M4Z7R
Dauki sheburi nan ka kaima tsohon can!
hausa
female
30-over
phase 1
PJ07Y
Ƙungiyar musulman matasa ta jihar Kano ta musulman matasan jihar Kano ce kawai.
hausa
female
30-over
phase 2
I5VHT
Eh ta haihu.
hausa
female
30-over
phase 2
MG6A8
Abincin da aka fi sani da shi a gidajen abinci na Najeriya shi ne shinkafa
hausa
male
18-29
phase 2
MG6A8
Ciki ne yake miki ciwo?
hausa
male
18-29
phase 2
QZS7J
Ana kiran membobin jam'iyyar siyasa wakilai.
hausa
female
18-29
phase 2
VTT95
Mu ba za mu Ibadan ba, Shagamu za mu.
hausa
female
18-29
phase 1
0S58T
Zalunci wani tsari ne na sa mutum Jin rashin dadi.
hausa
male
18-29
phase 2
16VNF
Jami'in zartarwa ya kira taron tsagaya na karshen zangon farko
hausa
male
18-29
phase 1
V1OKL
An samu hauhawar farashin kayayyaki hatta na kayan abinci na yau da kullun kamar gari, man girki, da kaza.
hausa
male
18-29
phase 1
UT6UX
Eh takalman sun shige ni sosai.
hausa
male
18-29
phase 2
BYY9F
Ana amfani da alkalami wajen rubutu.
hausa
female
18-29
phase 1
ZN1GI
Ina da ɗan uwa uba ɗaya
hausa
male
18-29
phase 1
4VVBT
ba'a San mutum ya Sha magani sai in likita ya rubuta masa
hausa
female
30-over
phase 2
5QC3E
Najeriya ta samu ƴancin kai a ranar ɗaya ga watan Oktober ta shekarar dubu ɗaya da ɗari tara da sittin.
hausa
male
6-17
phase 1
92IRM
Kun gama dafa gurjiya ne?
hausa
female
30-over
phase 2
99PND
A'a, ba zan samu zuwa bikin kalankuwa ba.
hausa
female
18-29
phase 1
E4J10
Ranar asabar kaɗai zan iya zuwa kasuwa.
hausa
female
30-over
phase 2
QBEIS
Kada ki doki yara a ko yaushe.
hausa
female
18-29
phase 1
JMEO0
Tururuwa na tafiya a layi
hausa
female
18-29
phase 1
V56PD
Gobe zan siyo ma mama na talabijin bango mai girma
hausa
female
18-29
phase 2
C725F
Ana amfani da fale-falen buraka don bangon bene, da ƙirƙirar alamu na ado.
hausa
female
18-29
phase 1
BU47B
An kamata don karuwanci.
hausa
male
18-29
phase 1
JBQYW
Ana so magini yasa safar hannu kafin su fara aiki.
hausa
male
18-29
phase 1
AEJOH
Naji daɗin wannan abinci mai daɗi, Allah ya saka da alkhairi.
hausa
male
18-29
phase 1
KKFFH
Mata da sun kai j na ganin jini haila ko wane wata.
hausa
male
18-29
phase 2
B4I0L
Sale ya ci tuwon dawa a Shagalinku.
hausa
male
18-29
phase 1
1PMQ6
A Nijeriaya ana samun ƙabilun da suke killace ƴaƴa mata dan horar da su akan zamantowar su mata
hausa
female
18-29
phase 1
KKFFH
An harbe Malam Jafar da bindiga a kan hanyar dawowar sa daga masallaci
hausa
male
18-29
phase 2
O0456
Na shiga wata ƙungiyar sana'ar hannu a yanar gizo kwanan nan.
hausa
female
18-29
phase 2
I5VHT
Ƙanin Magaji ma’aikaci ne.
hausa
female
30-over
phase 2
2ITPW
Bugu ya na da ɓangarori irin na su ilimi, kimiyya, da bugun kasuwanci da sauran su
hausa
male
18-29
phase 1
BVAQW
A tashar jiragen ruwa ake shigo da kuma fitar da kaya
hausa
male
18-29
phase 1
FOFMT
Ta daina hawa kafofin sadarwa tun da aka ci zalun ta.
hausa
female
30-over
phase 1
ROPBS
wani zanin gado Zaki shimfiɗa?
hausa
female
18-29
phase 2
WZ1SO
A ina ake siyar da mai me araha?
hausa
female
30-over
phase 2
MWYT7
Ka biya kuɗi kaɗan na ɗauko kayan daga waje zuwa Najeriya.
hausa
male
18-29
phase 1
GKNOH
akwai masu koren kayan makaranta
hausa
female
30-over
phase 2
3SFN5
Kai ne yaron mai farauta?
hausa
male
30-over
phase 2
End of preview. Expand in Data Studio

No dataset card yet

Downloads last month
151